Bayanan kare kai

Bayanan kare kai 

Bayannan kare kai

All  Events na gida ne 

All events na gida ne, a Najeriya yake saboda haka babu wahalar tantancewa

Yi amfani da hankali 

Ka yi hankali da duk wani taro da ke da alamar tambaya, mara takamamman adireshi ko kuma yana kokarin jan hankalin jama’a da kyaututtukan da hankali ba zai dauka ba, ko kuma farashin yayi kasa sosai.

Ba ma neman bayanah bankinka

Kada ka tura bayanan bankinka ga kowa ana iya cutarka.

Duba taro da kyau kafin ka yi ma'ammala da shi 

Da ka duba wurin taro da kyau, masu shirya taro, cikakken bayanin masu sayar da tikitin da kuma dandalin intanet dinsu kafin ka sa kanka. Idan baka tabbatar da sahihanci taron ba ka tuntubi tawagar da ke kula da abokan huldarmu a nan.