Game da mu

All events shine dandalin tsare – tsare da tsara bukukuwa mafi girma a Najeriya mai cike da fasaha mai karfafan tsaro da ke bada daman daura sanarwar bukukuwa ko taro, sayarwa ko sayan tikitin shiga kulob – kulob, silma, wasannin motsa jiki, addini, kasuwa, baje koli da motsa jiki na waje.

All events kamfani ne da ke da rajista a karkashin all events E – tegrated N3twork Limited a Najeriya da lambar kamfani kamar haka: Rc 1362866.

Adireshin ofishinmu shine: 23 Amore street off Toyin Street Ikeja Lagos.