Yadda ake sayar da tikiti

Shiga cikin shafinka ko kuma ka bude sabon shafi idan tikiti zaka sayar shiga shafinka (Account) kuma idan baka sa shi, sai ka shiga ta imel ko ta shafin zumunta.

Tabbatar da imel

Tabbatar da kafar (link) da aka tura imel dinka, sannan ka shiga bayanan shafinka, ka shiga shafinka sannan ka zabi “sell ticket” a saman shafin.

Jira amincewar mai tafiyar da dandalin (Admin)

Taro ko bikinka zai wuce kai tsaye da zarar admin ya duba ya tantance.