Yadda ake sayen tikiti
Nemi bikin/taron
Nemi biki ko taro kake ra’ayi a ko ina cikin najeriya.
Zabi tikitinka
Bayan ka samu bikin / taron da kake da ra’ayin halarta, sai ka taba shi inda zai kai ka bangaren farashi.
Sayi tikitinka
Zabi ko tikiti nawa kake so, sai ka shiga (login) ko ka bude sabon shafi, kammala bukatarka ta wurin shigar da bayanan biyan kudi (payment information).
Karbi tikitinka
Da zarar an tabbatar da bukatarka, zaka samu sako ta imel ko wayarka wadda zai tabbatar da bukatarka kuma zaa aiko maka da tikiti ta intanet wadda zaka gurza (print) ko ka nuna a wajen shiga taron / bikin.
Barka da zuwa tabbataciyar hanyar shiga taro / biki duk wani tikitin da aka saya kuma aka buba tantama.