Yadda zaka tallata taro/bikinka
Shiga shafinko ko ka bude shafi idan kana so ka tallata taronka, shiga shafinka ko shafin sadarwarka.
Tabbatar da imel dinka:
Tabbatar da kafar da aka turo ma ta imel (link) sannan ka shigar da bayanan shafinka sai ka zabi “promote event” a saman shafin.
Shigar da bayanan taro/biki
Daga nan sai ka shigar da irin taro/biki ka cika bayanan taro sai ka zabi ko tsawon wane lokaci ne kake so a tallata taron kafin ranan. Taro.
Ko kuma idan ka riga ka sanya taron kuma kana so a tallata shi, sai ka je saman shafinka ka zabi “promote event” ka kuma zabi tsawon lokacin da kake so a tallata taron kafin ranar taron.
Biya kudi don tallata taro:
Cike bukatarka ta wurin shigar da bayanan biyan kudinka kuma da zarar an tabbatar da bukatar, za a aiko maka da shaidar biya kudi (receipt) ta imel ko waya.
Dakaci tabbatarwa daga admin:
Za a lika taronka kai tsaye a shafinmu na intanet kuma zai bayyana a farfajiyar bincike na intenat (search engine) bayan admin ya tabbatar da shi.